Monday, May 20, 2024

Yansanda a Jihar Kano sun chafke yandaba da makamai 98 bayan 222 sun tuba

Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta chafke wasu da suka kasance masu aikata manyan laifuka da suka kware a daba su 222 dasukace...

Bello Mai Tama Yusuf Sardaunar Dutse ya Rasu

Allah yayiwa Alh Bello Mai Tama Yusif Sardaunan Dutse Rasuwa ayau Juma a da sanyin safiyar Nan Sardauna ya...

Matsaloli yan siyasa da Rashin Adalcin jagororinsu

Siyasa kazamin wasa na Zaune ne yake ganin Damarta Jagororin siyasa da Mafiya Yawan Nagoya bayansu sauda yawa basa tafiya tare da...

Jisepa ta Gargadi Jama a su gujiyin Anfani da Dan Tsami da kafin Suga...

Shugaban Hukumar Jisepa Na Jihar Jigawa Alh Adamu Sabo ya Shaidawa Manema labari hakan a lokacin daya shira a taron Manema labari...

Yunwa,Fatara, da Talauchi ,Yasa Mutane Masu Yawa Sun Mutu A layin Amsar Zakka a...

Tsananin ,yunwa da Talauchi da jama a suke Fuskanta a Nigeria yasa Mutane da dama sun Mutu a layin rabon zakka a...

Jami an tsaro sun hana yan majalissar dokokin shiga fadar Dutse wajan Nadin Sardauna

Jami an tsaro na farin Kaya sun hana shugaban Masu Rinjaye a majalissar dokokin ta Jihar jigawa Alh Lawan Muhd Dan,sure shiga...

Karancin Kayan aiki ya addabi Makarantun Jihar Jigawa

Dutse Karan cin Kayan koyarwa ya addabi Makarantu da malamai a Jihar Jigawa lamarin dayasa wasu daga cikin malaman makarantun Jihar gabatar...
Verified by ExactMetrics