Monday, May 20, 2024

Danmodi Zai Inganta Tsarin Nomas A Jihar Jigawa Zuwa Tsarin Noman Zamani – Maigatari

Zuwan Gwamnatin Malam Umar Namadi cikin wata biyar an sami sauyi a cikin tsarin harkokin noma a Jihar Jigawa. Domin Manoma sun...

Zannan Kazaure ya samar da sauyi a siyasar Kazaure – Ibrahim Roni

Al'umar yankin 'Yarsara, Amaryawa, Gora, Kaya Zugai da kauyen Daurawa sun tabbatar da ayyukan cigaba da Danmajalisar Tarayya Hon Muhd Muktar Zanna...

Ba Za Mu Yarda Ba Kotu Za Mu Gurfanar Da Hukumar NDLEA Sai Na...

A wani samame da Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta NDLEA da ta kai Karamar Hukumar Kazaure sun harbe wasu...

PASAN ta Garkame kofar Majalissar Dokokin Jihar Jigawa da Sasari

Mu a Jihar Jigawa dukkan bukatunmu Gwamnati tana yimana domin anyimasa dukkan abinda muke bukata Kashi 75 dari na wadda Yan uwanmu...

Bayan daukewar Ganina tsawon Shekara Biyu Ganina ya dawo – Hassan Didan Dango

Wani tsoho Mai Kimanin shekaru 90 da haihuwa a duniya mazau nin kauyan gidan dango a gundumar Aikata dake cikin yankin Karamar...

Shugaban Hukumar Tsaro Ya Ajiye Aiki Kan Zargin Alaka da ‘Yan Bindiga Daga Nada...

Jim kadan bayan Rantsar da shi a matsayin shugaban kwamitin da zai kafa jami’an tsaron sa kai, Garba Moyi Isa ya yi...

Gwamna Yahya Bello ya tsallake Rijiya da baya a hanyarsa ta zuwa Abuja

Gwamnan jihar Kogi, Abdullahi Yahaya Bello ya tsallake Rijiya da baya a wani yunkurin kashe shi da wasu ‘yan bindiga sanye da...

Sojojin Nijar sun dakile yunƙurin Bazoum na guduwa daga kasar

A Nijar Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta sanar da daƙile wani yunƙurin hamɓararren Shugaban ƙasar Mohamed Bazoum na tserewa tare da iyalinsa.

Bello Mai Tama Yusuf Sardaunar Dutse ya Rasu

Allah yayiwa Alh Bello Mai Tama Yusif Sardaunan Dutse Rasuwa ayau Juma a da sanyin safiyar Nan Sardauna ya...

Yansanda a Jihar Kano sun chafke yandaba da makamai 98 bayan 222 sun tuba

Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta chafke wasu da suka kasance masu aikata manyan laifuka da suka kware a daba su 222 dasukace...
Verified by ExactMetrics