Nigeria Bamai Hankali ,Bamai Barchi Saboda Talauchi da Rashin Tsaro-Aminu Ringim
Yan Nigeria kowa ya kone domin babu wanda Baya Shan wahala ,mutane Suna cikin masiba ta rayuwa data hada da Talauchi da...
Yan siyasa da Bankuna basa taimakawa harkokin wasanin a Jihar Jigawa
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ware Naira miliyan Dari biyu da hamsin N250 m domin gyaran filing wasa na Dutse shedikwatar jihar jigawa...
Karancin Ruwan sha yasa marasa lafiya da Masu zaman jiyya Garanba a asibitin Dutse
Karancin Ruwansha ya Addabi babban asibitin kwanciya na Dutse wato Dutse General Hospital ,lamarin dayasa marasa lafiya da Masu zaman jiyya gararanbar...
Gwamnatin Jigawa zata Kashe Naira Miliyan N23.317m Domin horasda Malamai dabarun cin Jarabawa
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ware Naira miliyan Ashirin da uku da Dubu Dari uku da goma Sha bakwai N23,317 wadda akesa ran...
Dalibai Masu Nazarin Kiwon Lafiya a Jigawa Zasu Fara Amsar Albashi
Gwamnatin Jihar Jigawa ta Sanya dalibai Masu NAZARIN KIWON lafiya Akan Tsarin albashin wata wata dayake biyan ma aikata gwamnatin ta dauki...
NDE Ta Horas da Matasa 50 Dabarun Kiwon da Noman Rani a Jigawa
Hukumar Samar da aikinyi ta kasa wato NDEReshen Jihar Jigawa ta zabo matasa maza da mata su 50 data basu horo Akan...
Karancin Motocin Daukar Kayan ya Addabi Hukumar SEMA ta Jihar Jigawa
Gobara ta shafe kayayyaki na kimanin Naira miliyan Arbain a Jihar Jigawa Sakamakon Yawan Tashin Gobarar babu kakkautawa a Jihar kamar yadda...
Karancin Kayan aiki ya addabi Makarantun Jihar Jigawa
Dutse Karan cin Kayan koyarwa ya addabi Makarantu da malamai a Jihar Jigawa lamarin dayasa wasu daga cikin malaman makarantun Jihar gabatar...
Jami an tsaro sun hana yan majalissar dokokin shiga fadar Dutse wajan Nadin Sardauna
Jami an tsaro na farin Kaya sun hana shugaban Masu Rinjaye a majalissar dokokin ta Jihar jigawa Alh Lawan Muhd Dan,sure shiga...
Gwamnatin Jigawa da Hadin Gwiwar Mukaranta ta ware Makarantu 198 da za,a koyawa karatu
Gwamnatin Jihar Jigawa tare da hardin gwiwar kanfanin Mukaranta wanda ke samun tallafi daga kamfanin Bono Energy sun ware kananan hukumomi 12...