Dalibai Masu Nazarin Kiwon Lafiya a Jigawa Zasu Fara Amsar Albashi

Gwamnatin Jihar Jigawa ta Sanya dalibai Masu NAZARIN KIWON lafiya Akan Tsarin albashin wata wata dayake biyan ma aikata gwamnatin ta dauki wannan mataki e da nufin karawa Daliban Masu NAZARIN KIWON lafiya kwarin gwiwa dan ganin ta Samar da likitovi Masu magarta

Kamar yadda bayanai suka nuna daga ma aikatar lafiya wadanda zasuci motiyar shirin sun hada da Daliabai masu karatun likitanci 38 wato (MBBS) da 14 masu ( Physiotherapy) da 15 ( Pharmacy) da 12 ( Med. Lab) da 17 ( Dental Therapy) da 15 ( Nursing ) da 4 ( Radiography) da kuma 3 masu ( BDS

Wadda haka shi ya bawa Gwamnati damar dorawa akan ainashin Daliban dayake dasu a Baya wadda yawansu yakai mutum 354 da suke cin gajiyar wannan shirin tunda Gwamna
malam Umar A. Namadi FCA ta fara aiki wadda ayanzu akeda afadin dalibai 483 Masu NAZARIN KIWON lafiya

Kwamishinan Lafiya Dr. Abdullahi A. Kainuwa ya tabbatar da sabihan in labarin alokacin dayake mika takardar yarjejeniya ga daliban da suka kai matakin aji hudu a bangarorin karatun da ya shafi kiwon lafiya.

Dr. abdullahi A. Kainuwa shine ya jagoranci mika wannan takarda ta hawa matakin albashin ga daliban guda 129 da suka fito daga sassan jihar daban daban.

Yakuma ja hankalinsu da suji tsoron Allah da kuma Tausayi alokacin da suka kama aiki tareda tsayawa staying daka wajan bada tasu Gudun mawar ga Jihar Jigawa haka shine zai nuna farin cikinsu da godiyarsu ga Gwamnatin Malam Umar Namadi

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here